<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>479</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Debora, ta yi aikin Allah.
 Ubangiji ya ji daɗinta.
 (2x)

[V2]
 KORUS
 Oh...oh...daɗina, daɗina
 Mene ne zan yi wa Allah
 Domin Allah ya ji daɗina ? (2x)

[V3]
 2) Hannatu, ta yi aikin Allah
 Ubangiji ya ji daɗinta.
 (2x)
 Korus

[V4]
 3) Maryamu, ta yi aikin Allah.
 Ubangiji ya ji daɗinta.
 (2x)
 Korus

[V5]
 4) Sarki Dauda, ya yi aikin Allah.
 Ubangiji ya ji daɗinsa.
 (2x)
 Korus

[V6]
 5) Sarki Suleyman, ya yi aikin Allah.
 Ubangiji ya ji daɗinsa.
 (2x)
 Korus

[V7]
 6) Iliya, ya yi aikin Allah.
 Ubangiji ya ji daɗinsa.
 (2x)
 Korus

[V8]
 7) Sama'ila ya yi aikin Allah.
 Ubangiji ya ji daɗinsa.
 (2x)
 Korus

[V9]
 8) Ayuba, ya yi aikin Allah.
 Ubangiji ya ji daɗinsa.
 (2x)
 Korus

[V10]
 9) Saratu, ta yi aikin Allah.
 Ubangiji ya ji daɗinta.
 (2x)</lyrics>
<title>Mu Yi Aikin Allah LW479</title>
</song>